iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Wani mai fasaha dan kasar Pakistan ya rubuta dukkan ayoyin kur'ani mai tsarki a kan fensira 8,000 a hanya ta musamman mai ban sha'awa aikin da ya dauke shi tsawon shekaru 10.
Lambar Labari: 3487138    Ranar Watsawa : 2022/04/07